Beauty

Yau ne ranar masoya ta duniya, wato ‘Valentine Day’. Adam A Zango Nafisat Abdullahi Sun

Yau ne ranar masoya ta duniya, wato ‘Valentine Day’. Adam A Zango Nafisat Abdullahi Su

Wace kyauta kuka baiwa masoyanku a yau domin nuna bajintar soyayyar ku a gare su?

Me kuka sani game da tarihin Ranar Masoya ta Duniya?

A ƙarni na uku, an kashe Saint Valentine ranar 14 ga watan Fabrairu bayan an kulle shi a gidan yari bisa laifin ɗaura wa sojoji aure a yankin Roma inda kuma ya fara soyayya da ɗiyar wanda ya sa aka kulle shi.

kuci gaba da bibiyar wanna shafin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button