Beauty

Umar M Shareef – Nura M Inuwa Bincike Yanuna Cewa Sune Mawakan Da Suka Haura Shekara Sama da Goma Sha Biyar Sana Cin Zamanin Su Batare Da wani

Umar M Shareef – Nura M Inuwa Bincike Yanuna Cewa Sune Mawakan Da Suka Haura Shekara Sama da Goma Sha Biyar Sana Cin Zamanin Su Batare Da wan Mawaki Yasha Gabansa ba A Arewa

Dr Umar M Shareef , Bincike Yanuna Cewa Shine Mawakin Da Ya Haura Shekara Sama da Goma Sha Biyar Yana Cin Zamanin Sa Batare Da wani Mawaki Yasha Gabansa ba A Arewa

Umar m shareef Shine Mawakin Da Producers Suke Rububin Bashi Aikin su Domin Hasashe Yanuna Indai M Shareef Yayima Producer Wakar film , film din Nasa sai Yafi tafiya , Sannan tunkafin Dan kallo ya kalli film din Zai Fuskanci Inda Film Din Yadosa !

Ga misalin su

1 Mansoor
2 madubin dubawa
3 jininkina
4 halwa
5 gamunan de
6 Adamsy
7 gwaska
E t c

Umar m shareef Shine Mawakin Da Yafi Kowane Mawaki Tallafawa Nakasa Dashi , Domin Yanada Yara a karkashinsa Sunfi ashirin

Umar m shareef Yataba Jera Shekara Biyar Yana Samun Aword Batare da wani Mawaki Yashiga Tsakani ba

Hasashe Yanuna Umar m shareef yafi kowani Mawaki Farin Jini a tarihin Kannywood Domin lungu da sakon Nigeria babu inda Wakokinsa basa kewayawa har Wajen Qasa

Umar m Shareef yafi kowane mawaki zurfafa Tunaninsa Cikin Waka domin Indai Zaka ji Wakar sa saika ilimantu sosai

Umar m shareef Ba a tabaji ko a labari yayi wani Abinda za ayi Allah wadai dashi ba domin ko Cikin wakokinsa baya saka batsa ko banzar maganá

Mizakuce dangane da wannan mashahurin mawaqin ?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button