Beauty

Kisan Albani Zaria da kisan sheikh jafar mahmud adam kano tun bayan wannan lokacin haryanzu nigeria batasake samun zaman lafiya ba. Sai abinda kecigaba da lallacewa.

Kisan Albani Zaria da kisan sheikh jafar mahmud adam kano tun bayan wannan lokacin haryanzu nigeria batasake samun zaman lafiya ba. Sai abinda kecigaba da lallacewa

Sune masu gaskiyar dake iya fada.

Sune jaruman dake tunkarar azzalumai.

Sune masu ilimin dake yakar jahilci.

Sune masu wadatar zucin da basa neman kwadayin abin duniya.

Sune kadai malamman da yan siyasa da sarakuna ke tsoro a africa.

Allah yagafarta musu yakai haske a makwancinsu.

😑😑

ShSheick Bilyamin Aliyu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button