Beauty

Jarumar Kannywood da take fitowa a matsayin Bintu ta shirin Dadinkowa na tashar Arewa 24 ta rasu yau Lahadi sakamakon rashin lafiya da ta sha fama da shi.

BINTU DADINKOWA TA RASU

Jarumar Kannywood da take fitowa a matsayin Bintu ta shirin Dadinkowa na tashar Arewa 24 ta rasu yau Lahadi sakamakon rashin lafiya da ta sha fama da shi

Allah Ya gafarta mata.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button