Beauty

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Sanadiyar Murja Kunya Daurawa Daurawa yayi murabus Daga Hukumar Hisbah………

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Sanadiyar Murja Kunya Daurawa Daurawa yayi murabus Daga Hukumar Hisbah……..

Bana goyon bayan Aminu Daurawa yayi murabus – Abba Hikima

Hausawa na karin magana da cewa, da babu Gara ba daɗi, fifikon shugabancinsa akan na wanda ya gabace shi a fili yake.
Amma akwai bukatar shugabanni suji tsoron Allah. Kuma su sani duniya na kallonsu.

Abba hikima ya bayyana haka Ne adede lokacin da al’umma ke tsaka da tofah albarlacin baki akan sake murja Ibrahim Kunya da ayi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button