Beauty

BINTU DADINKOWA TA RASU: Jarumar Kannywood da take fitowa a matsayin Bintu ta shirin Dadinkowa na tashar Arewa 24

INNA LILLAHÍ WA’INNA ILAIHI RAJI’ÙN:

BINTU DADINKOWA TA RASU: Jarumar Kannywood da take fitowa a matsayin Bintu ta shirin Dadinkowa na tashar Arewa 2 ta rasu yau Lahadi sakamakon rashin lafiya da ta sha fama da shi.

Allah Ya gafarta mata.

Kuci gaba da bibiyar wanna shafin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button