Beauty

BIDIYO: ‘Yan fashi sun gudu da adai daita sahu bayan hallaka matukinsa a Suleja.

Innalillahi wa Inna Ilahi rajiun.

BIDIYO: ‘Yan fashi sun gudu da adai daita sahu bayan hallaka matukinsa a Suleja

Kushiga Nan 👇👇👇👇👇 Don Yin Kallon Bidiyon.

Idris Aliyu(Bilili) wanda shine ubangidan matashin, ya fadawa manaima labarai a Suleja cewa: matashin ya dauki fasinjoji ne zuwa yankin Tapa a jihar Neja.

inda suka shammace shi wajen yi masa mummunan rauni akai da wasu sassan jikinshi tare da janshi zuwa cikin daji su daddaure shi da igiya hadi da kasheshi nan take duk da yunkurin guduwar da yayi domin ya tsira da rayuwarsa.

Har zuwa lokacin kammala hada wannan rohoto dai, rundunar ‘yansandan jihar Neja dai bata ce komai ba game da afkuwar wannan lamari.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button