Beauty

Ashe Wannan Shine Dalilin Mutuwar Bintu Dadin Kowa Kalli Video Yadda…..

Ashe Wannan Shine Dalilin Mutuwar Bintu Dadin Kowa Kalli Video Yadda….

INNA LILLAHÍ WA’INNA ILAIHI RAJI’ÙN:

BINTU DADINKOWA TA RASU: Jarumar Kannywood da take fitowa a matsayin Bintu ta shirin Dadinkowa na tashar Arewa 24 ta rasu yau Lahadi sakamakon rashin lafiya da ta sha fama da shi.

Allah Ya gafarta mata.

Kuci gaba da bibiyar wanna shafin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button