Beauty

Abubuwan Da Ango Ya Kamata Ya Sani Kan Ganin Jinin Budurci A Daren Farko

Abubuwan Da Ango Ya Kamata Ya Sani Kan Ganin Jinin Budurci A Daren Fark

Korafın samari ko ince angwaye yayi yawa kan cewa ‘yan matan da suke aura ba sune suka fara kwanciya dasu ba suna zuwa ba tare da budurcin su ba. Hujjar su anan ita ce, sunyi saduwar Aure ta farko da matan nasu amma basu ga jini ya fito ba.

Ku Sani cewa ganin jinin budurci a ranar farko da miji ya fara saduwa da matarsa ba hujja bace da za’a yi wa mace kallon ‘yar Iska ba. Akwai abubuwa da dama dake haddasa rashin ganin jini ga budurwa a saduwar farko.

BUDURCI:- shi dai budurci Wata fata ce dake cikin farjin mace matashiya, kuma fatar ba mai kwari bace sannan tana iya yagewa da zarar ta samu takura. Kuma wannan takura dake sa fatar ta yage

Kuci gaba da bibiyar wanna shafin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button